HotBreaking News
Fetching data...

MA'ANAR SIHIRI

MA'ANAR SIHIRI A HARSHEN LARABCI:-

 

  SIHIRI :-

      1)-Wani aiki ne wanda ake kusanta zuwaga shaidanu ta wadansu haramtattun hanyoyi,

      2)- Canza Abu daga ainahin yadda yake zuwa wata sifa da ban.

      3)- Juya wa daga lapiya zuwa cutarwa ta hanyar amfani da shaidanu



MA'ANAR SIHIRI A SHARI'AR MUSULINCI:

 

     SIHIRI:-

 

        1)- Wani aiki ne wanda ya kunshi duk wata cuta ko kuma canzawa daga lapiya zuwa jiya,tare da boyuwar dalilan da suka kawo cutar, kuma cikin kankanan lokaci tare da rudarwa da rikita tunanin wadanda abinya samesu,

 

       2)- Duk wata kalma ko kalamai wadanda wadanda wani zaiyi amfani dashi wajen sa cuta ko kuma illa ga jikin wani dan adam da ban,

Load disqus comments

0 Comments

 

Random Posts

3/random/post-list
X

Contact Form

Name

Email *

Message *