HotBreaking News
Fetching data...

DALILAN DA YASA SIHIRI DA MASU SIHIRI SUKA YAWAITA

DALILAN DA YASA SIHIRI DA MASU SIHIRI SUKA YAWAITA:-

 

    1- Karancin Ilmin sanin Haqiqanin Hukunci da tsananin uqubar da Allah SWT Ke yiwa masu sihiri,ko masu zuwa ayi musu  sihirin

 

  2- Son zuciya da son duniya da kale-kalen cikinta da Mantawa Da Ranar Alqiyama da rayuwar kabari.

  3- Yawaitar Bokaye Wadanda Suke saye da rigunan maluma,wato Mutane basa iya banbance haqiqanin boka da malamin sunnah, saboda jahilci.

 

 4- Neman mulki ta ko wace hali,ko kafa,

 

Load disqus comments

0 Comments

 

Random Posts

3/random/post-list
X

Contact Form

Name

Email *

Message *