*ABUBUWA GUAD 6 SUNA GYARA ZUCIYA*
1-Yawan Abatan Allah wanda ya kunshi ambtonsa da harshe da tunasa a zuciya.
2-Kyautatawa Maraya da mai karamin karfi musammama mata da kananan yara da tsoffi marar galihu.
3-Yawan tuna mutuwa.
4-Zuwa Maqabarta dan tuna mutuwa dan yin addua ga mamata da wa'azantuwa.
5-Yin dubi zuwa ga tarihin mutanan da suka halaka magabata da koyi da wanda suka sami kubuta awajan Allah.
6-Cin dukiyar halas.
Ya Mai jujjuya zukata ya mai tabbatar da zukata ka tabbatar da zukatan mu akan addininka da imani.
0 Comments