GANIN ALLAH ﷻ A RANAR ALQIYAMA
الـعَلّامَـة ابْـنُ عُثَيْـمِينْ -رَحِـمَه الله-:
Yana cewa
Ranar alqiyama mutane sun kasu kashi uku game da ganin Allah ﷻ
KASHI NA FARKO
*(❶)_kashin farko su ne muminai zasu ga Allah ﷻ sau biyu a alqiyama, zasu gashi a lokacin yin hisabi da bayan sun shiga aljanna_*.
Allah ka sanya muna cikin su.
KASHI NA BIYU
*_(❷)Sune kafirai, su kuma ba zasu ga Allah ﷻ_* saboda dadin Allah ﷻ:-
{كلا إنهم عن ربهم يؤمئذ لمحجوبون﴾
Allah ka kare mu daga cikin su.
KASHI NA UKKU
*_(❸)Munafukai su kuma zasu ga Allah a lokacin hisabi sannan kuma a kange su daga ganin sa domin ba zasu shiga aljanna ba barantana suga Allah ﷻ wannan itace mafi girma hasara a gare su, domin an hana su ganin Allah na aljanna amma sun gashi a lokacin hisabi, saboda sun kasance suna baiyana musulunci a bakin su da zahiri amma suna boye kafirci,dan haka sai aka bar su suka ga Allah a lokacin hisabi kamar yadda suke bayyana Musulunci a fili kuma aka kangesu daga ganinsa a aljanna saboda ba zasu shiga aljanna ba kamar yanda suke boye kafirci_*.
@التعليق على صحيح المسلم (٦٠٥/١)
Allah ne mafi sani